Friday, 16 September 2016

KISHIYOYINA 32,38,39,33,74:71,72,73&74

.

Under: KISHIYOYINA

Assalamu'alaikum___!!

, [10:49am, 31/08/2016] Queen meemiluv: KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI

71

Kamar yanda boka ya sanar musu ha kan su kai,Hajiya Uwani ta tafi,tun wajen k'arfe goma na safe ta na k'ofar gidan Zahra sai kace Almajira.

Twince na kan gado time an musu wanka ,itama Zahran ta shiga toilet don yin wan kan Auta na wasa da su kamar ance ta ta shi ,sai ta mike ta futa ,fitowar Zahra daga wanka taga ba hussaien sai hassan sai bata kawo komi ba ,tai tunanin Auta ce ta d'auke shi,shigowar Auta ta tambaye ta hussain nan tace "Ai anan na bar su na fita ,na dafa indomie"",to ko sahura ce ta dauka ?"mai aikin su ,auta tace" anya? na ganta akitchen ta na Moping,take hankalin ta yai dubu ya tashi nan suka hau dube- dube duk gidan ba inda basu duba ba.

Adede lokacin Hajiya uwani na zaune,taji ku kan baby abayan ta take ta Juya taganshi ajiye cikin towel,Murmushi ta fasa "tabbas shine ga kamannin zahra ",da saurin ta na waige -waige ta d'auke shi,bakin titi ta futa ta hau Taxi.

Zahra kam sai kuka take harda su suma ,da k'yar Auta ta samo Layin Alhaji tana gaya mai,shima hankalin sa ya tashi,da sauri ya tawo gidan zuwan sa keda wiya zahra na farfad'owa kuka sosai take yi hankalin sa ya tashi ,take k'irjin sa ya hau bugawa da sauri da sauri,kansa na juya wa zama yai ya sha Maganin sa,Auta ce ta sanar da su Goggi suma hankulan su ya tashi don sun shaku da twince,har wajen 6pm ba labarin hussaien,suman zahra 2 wanda har yanxu d'aurin k'irji ne Ajikin ta ba inda ba aduba ba amma shuri ka keji,Malam ne ya tafi gun malam mai Almajirai ya sanar da shi take suka fara sauka da k'yar zahra taci Abinci Hassan sai kuka yake kamar yasan An d'auke d'an Uwansa,"Allahu Akbar"

02/20/2016,QUEEN MEEMI

KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI

72

Hajiya Uwani kuwa Lokacin dat a shiga taxi sai ta ce" ya kaita k'auyen d'an -dalama don Acewar ta yau bazai kwana Aduniya ba,Tafiya suke don ta ce "karya dau kowa zata biya shi,sun karya kwana zasu ,mik'a Titin da zai,kaisu dan-dalama hannun d'an Taxi ya k'wace Sakamakon wani d'an keke Napep ya shigo ba dai-dai ba,take su kai karo taxi en ta bigi wata big motor,Mutane suka taru sosai aka Zaro su cikin Ikon Allah ba wanda ya Mutu driver d'an kurjewa yai Hajiya Uwani kuma k'afan ta ne ya karye da hannun ta,ta kuma bugu A kan ta,wani Ikon Allah hussaien ko k'warzane ta ke 'yan sanda suka d'auke shi aka wuce dasu Asibiti.

Zahra tun da ta tashi ko Abinci ta kasa ci shikan shi Alhaju daurewa yake tam kar gidan mutuwa.

Bayan an kai su Asibitin wadda Uwani bata san inda kan ta ya ke ba ko motsi ba tai ,take su ka d'au Jakar ta wayar ta suka duba Last call nata ,nan suka Latso Hameed ,sallama yai nan su ka sanar da shi yazo Asibiti akwai mara Lafiya da Jariri,hankalin sa ne ya tashi ,yai Mamakin dalilin da yasa Uwani tad'au hussain ,take ya bugawa Alhaji ya ke sanar da shi da sauri ya mik'e sanar da zahra,yai Abayar ta ta d'auka suka d'unguma har da Auta shigar su Asibitiin suka tar da Hameed da d'ansan dan nan yai musu tambayoyi ya tabbatar, then ya ba su baby insu,Bak'in ciki ne ya ishi Alhaji daya ji wadda ta sace mai Jariri Alokacin ta farfad'o Alhaji akan ta ya tsaya zuciyars a na tafar fasa kallon ta yai yace" zan biya k'udin Magani amma ki sani karki soma dawon gida na sake ki saki biyu",ta na kwance akan gado ba damar tafiya sai kuka take t ana bashi hak'uri Zahra kam ko kallon ta batai ba,Juyowa yai yace"kuma kitabba tar kin tafi da wan nan ballagazar yar rik'on taki", wato Nadiya ,hhhhhhh UWANI kenan ai karshen Mugu ke nan

Bayan Alhaji ya maida zahra gida sun nutsu an treatment in hussaien ,Alhaji bai zame ko ina ba sai yakasai,shigar sa ya gansu cirko -cirko take ya nuna Nadiya da yatsa yace ta tattaro kayan ta ta bar mai gida don ya sallami Uwar dakin ta" ,Hankalin ta ne ya tashi hardasu kuka tsawa ya daka Mata da k'yar tabar gidan san nan ya kalli Hajiya Magaijya da Zainba nan ya hau musu fad'a ta inda ya ke shiga ba ta nan yake fita ba sai daya musu kaca -kaca yace" kuma duk wani k'ulli da suke mai ya sani,su kam Jikin su ne yai sanyi suka hau bashi hak'uri kallon su yai "wallah idan baku shiga hankalin ku ba duk sai kun bar mun gida wallahi in ban da ta shin hankali ba abun da kuke sani,kunci Albarkacin Hameed da kuma ba zaku kwan A gidan nan ba ,amma kunci Albarka cinsa,"kowacce tai gum ba bakin Magana fita yai ,duk suka zube a kujera suna mai da Numfashi

Gareku readers don book yazo karshe

Urs QUeen meemi [1:24pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI

73

Yau watan su ,twince Uku duk sunyi wayo.

Ciwon Alhaji ne ya tashi tun yana daurewa har ya fara sarewa

,Alama su Hajiya suka gani sai su kai biris dashi ,domin

Aranar da ciwon nasa ya tashi yana gidan su ,ya fito daga

d'akin Magajiya,kawai ya yan ke Jiki ya fad'i ganin hakan ya

mik'a hannu ta d'aga shi inban da dariya ba abunda

take.

Cikin Ikon Allah sai ga Hameed zai je d'akin ta da sauri

yazo ya d'ago shi ,take ta fara KuKan Munafirci.

Asibiti suka tafi ,Hameed har kuka yayi saboda mamakin ta

k'arara son kashe Alhaji suke,sanda ma suka je bai san wake

kansa ba anba shi gado ,San nan ya bugawa Zahra rud'ewa tai

suka tawo Asibitin,kafin dare asibitin ya cika da 'yan uwa

domin har Lokacin Alhaji bai farfad'o ba ,sai wajen 8 na dare

ya farfad'o ganin zahra da twince agefen sa yasa yai

murmushi,Alhaji tahir yashi go haka Malam, kallon ta yai yace

Zahra na gode miki saboda kin zauna dani bisa Amana duk sa

nasan ba kya sona ,Allah yai miki Albarka.

Ita kam inban da kuka ba Abinda take,Nan ya d'auko takardun

nan ya bata yace wan nan halak malak na bawa su hussaien baya

cikin gado ,yacewa Alhaji Tahir kazama shaida ko bayan raina

duk idanuwansu yakawo ruwa suna Alhaji zaka tashi ,kiran

Doctor yai dubashi yayi ya Umarcesu dasu fita su barshi ya

huta hakan kuwa Akai time da Zahra zata Fita yace"mik'on

twince Kallonsu yayi ya shafa kansu,yace"Allah ya dauka kaku

ya baku kyakkyawan rayuwa" "yace kuje Zahra.futa sukai dakyar

take jan k'afa ita da Auta driver ya mika su ,ganin su

magajiya tai birjik a reception har tafawa suke tamakar

yara.

KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMIr

74

Tun da ta koma gida take kuka domin Alhaji ya bata

Tausayi,ganin su twince sunyi Bacci yasa tai Alwala tai ta

Sallah sai wajen 2 na Dare tai bacci,wajen 6 ta mik'e don

Jinta take tamkar ba ita ba,sauri -sauri take itada Auta

bayan sun gama shiryawa Driver ya d'aukesu ,ganin ya d'au

Hanyar Yakasai yasa tace" habu ina zamu kuma?"Bayan Asibiti

",take yace "wallahi ban san dalili ba Ande Umarce ni da muje

can in "Jikin ta nai yayi Sanyi, sunyi tsuru -tsuru Abayan

Mota Ita da Auta.

Ganin Motoci Manya -Manya tun daga bakin Titi har cikin

Layin gidan Alhaji,gaban ta ne ya fad'i ganin Mutane take

tafara kuka,Ita da AutaR,Driver ma hankalin sa ya tashi,da

sauri ta fito suka shiga gidan ,tana shiga taga Mata nata

kuka su hajiya Zainba har birgima suke suna Wayyo Alhaji ka

tafi ka barmu,Anan ta zube Asume Mata sukayo kan ta.

Bayan ta farfad'o tai ta kuka, tana tuna Jiya kan wasiya da

Yai mata,Allah sarki ,take ta d'auko Alkur'ani tana karan

tawa,Su Hajiya Magajiya kuwa,duk sun bazu ,d'akin Alhaji suka

shiga sai bincike suke duk sauran kud'aden sa sun d'ebe,su

Agogo ,kayan abinci kuwa kamar kasa haka Ake kawo wa sunja

Buhunhuna duk sun b'oye Ad'aki,sai da suka kammala San nan

suka dawo suna ta matse Hawaye,Duniya kenan Alhaji tasa ta

kyau don ya cika da Kalmar Shahada,ya barma su Duniyar

Yau Akai sadakar Bakwai,duk an watse Zahra taso tafiya Amma

Malam yace"ta tsaya ta gama ta kaba,Hakan ta zauna zaman ba

dad'i don su magajiya sun,kane komi na gidan Sai,sai da

Abubuwa suke,kallon su kawai take.

Kwanan Alhaji 20 da rasuwa suka matsa Lamba sai an raba ga

do,Hakan zasu fita duk da basu gama takabar ba suje har gidan

Alhaji Tahir suna bala'i sai an raba Gado.

Ran nan zahra na ban d'aki hajiya Zainba taga Auta a falo da

hassan A hannun ta Murmushin mugun ta tai,daukan sa tai da

gan gan ta sake shi,kafafuwan sata rike kansa na k'asa Auta

k'ara tasa sakin sa tai da sauri Auta ta taro shi ,sai kuka

yake,take taimai targad'e ak'afa,haka ta zauna A kan kujera

tana Jijjiga ta,Zahra na zuwa ta d'auketa da mari,tace"da

bayan zu,bane,ALHAJI TAHIR ta bugawa ta sanar mai,take ya

turo Doctor aka dubashi.

KAyanta ta shirya suka tafi gida ita da Auta,shigarta yasa

Malam ya daka mata tsawa kina takaba in kike yawo tana Hawaye

ta sanar mai neman kashe sun da suke so suyi,tuna ni yai

yace" Allah y kyauta,dakinsu na da Ta share suka gyara ba

abunda babu aciki Taci gaba da takabar ta.

Urs Queen meemi

[6:13pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI. 32 yauma kamar kullm ta bangaren xahra na tafama da aykace aykacenta tamkar jaka tagaji likiss,dakin ta tashiga tana shirin yin wanka amira tashigo bayan sun gaisa ,tace hajia na kiranki,akasalance ta futa amira tabita da kallo,axuciarta tana jin tausayinta hakkun. ** da sallama tashiga dakin ,shewa taji hajia nayi da alama waya take ta kashingida kan kujerar dake dakinta,cewa tai hajia gani,kallonta tai ga kaya can.kidauka ki wanko mun su da sauri ta dago takallrta,debo mata kayan tai ,hajia nagaji wlh yanxu nagama ayki ,dagowa tai lallema baxaki ba kenan, cikin tsoro tace aa hajia xanyi dauka tai tafuta cikn kunar rai. ** haka taje tafara wankewa ,tanayi tana hawye ,axuciarta tana cewa wai kishiyoyinta ne ke sata hakan tarasa dalili ,ga kayan.da uban yawa ,nadiya ce taci uban.kwalliya da alama biki xata takalli zahra harda shewa yau kuma wanki ake ,ta tabe baki kadanma kika gani bake wai kishi da manyan mata ba hohoho yarinya wasa farin girki ko,kallon inda take xahra bataiba ,aka tagama taje ta shanya. . . .. KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI. . 33. Zahra ce ke waya da mamnta inda take sanar mata da halin data ke ciki ,mamnta abun ya taba xuciarta amma ta danne tana bata baki tare da hkr da kaddara sann da biyayya ga miji ,san nn tace tadage da addua hakan taita kwantar mata da hankali ,farin ciki taji ya shigeta. ** tashi tai tai wanka tadauko. Wayarta tana daddanawa ,billy ce ta tabota awhtsup sunsha hira ,har take sanar da ita xataxo gidanta ,nan tamata kwatance tace insha Allah xataxo ,amira ce tashigo tana dan.tayata hira har take cemata tana karanta novel kuwa? Tace ay datana karantawa nan tadebo mata dayawa taji dadi aranta don xasu na d'ebe mata kewa godia tai mata, tatashi tafuta. ** da dare alhaji yana xaune afalonsa kiran zahra yay tai burus tare da tsaki ,wajen 10 miss call ,tuno nasihar mom nata tai ,dauka tai daga can.bangaren yace zahrata kina inane naketa kira ?,cikin bacin rai tace ina toilet ne,yace don Allah kixo hijab tasa tai hanyar dakinsa ,hajia uwani ce dauke da flsks na tea ta futo daga dakin ,wani wawan kallon ta watsa mata ,ke me xaki aciki? Alhajj ke kirana ,tsawa ta daka mata koma munafuka me xaki mai ,haushi ne ya kamata taki tafiya,azuciarta tana mexan da tsoho rankwashi takai mata da gudu tai baya tana kuka,dadi ne yakama hjauwani tai gaba ,shiru shiru alhaji be ganta taxo ba tasowa yay ya nufo dakinta shiga yay yaganta tana kuka da sauri yaje ya yxauna kusa da ita xahra.....:.................................................Urs Queen meemi [6:26pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI . 38. Da sassafe tatashi tai wankanta tay kwalliyarta ,tasa shadda brown ta kafe dauri ,tai kyau abunta gyra daurin kanta take taji an banko kofa atsorace ta juya,ganin hajiyoyin tai a tsatstsaye kallonsu tai daya bayan daya tajuya . . ** ,basu ce mata komi ba hakan itama,tagama shirinta tsaf tadau jakarta da wayarta,uwani ce takalleta lalle kin samu sake yarinyr nan ,sunkwi dakai tai ,ba magana muke mikiba, tadago to mexance? To bude kunne kiji waxa kibari da yaunwa''tace hajia unguwa fa xani" to wlh baxakiba sekin mana girki,"tace gasky kuyi hkr sauri nake ana jirana'' iyeeee hakama xakice to bari kiga ayki da cikawa. . ** dukanta suka hau yi tamkar jaka se ihu take,bashiri ta banko kofa tafita wajen falo nan ma suka biyota kamar yarsu da gangan hajia taja bayan rigarta suka yaga mata kuka taitayi me tsuma rai,hameed ne yashigo cikin bacin rai yace haba hajia wan nan ayba yi bane ,ya xaku kama yarinya kuna duka hakka, uwani tace"to rasa kunya meye naka aciki"?nan yace wan.nan bayi bane ina lura wlh kuntakurawa amaryar alhaji wlh nikam xan sanar dashi,iyee don ban haifeka ba shine xakace hakn baka kishina ko? Kar ka manta ni kanwar uwarka ne bakada hadi da alhaji don haka ba ruwanka,yace"Allah hajia sena sanar mai haba ay yar adam ce ciki yay ,tai kwafa. ,. . . KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI 39 . seda suka tabbatar sun mata duka ,suka kyaleta,dakinta tashige kwanciya tai tana kuka,wayarta ce tahau ruri mariya ce,dasauri ta dauka kefa muke jira ,tace gata nan ,karfin halitai ta canja kaya tawanke fuska takuma yin kwalliyarta,fuskarta duk ta kumbura hka tatafi driver yatafikaita, wani sanyi taji da taga an shiga unguwarsu. .** yau watanta 4 da aure rabonta da ita,me kayan miya tagani ,se yatuno mata da salim ,Allah sarki koyana ina?ta tambayi kanta,har akaxo kofar gidansu tana tuna ne tuna ne seda driver yay mata magana,sasauri tafuta,soron

tashiga su y atiku da abbakr tagani nan tagaishesu suna tmbayarta

gida,tana shiga gidan taga mata birjik akafara ga amarya ga amarya cikin farinciki suka gaisa,shiga falon tai taxauna kusa da goggo suna gaisawa tagaida su anty mariya,tashi tai tashiga kuryar dakin goggo ganin xainaba tai aciki,suka gaisa mariya tashigo ,zahra meya samu fuskarki ne kamar kin kuka,tace"me kika gani" ? Tace dalla rufen baki bagashi fuskarki ta kumbura ba nan ta sunkwi dakai ,dukanki sukai ko?batace komi ba ke kam akwai lusara ke kam kixauna sekace jaka sede kishiyoyi ssita jibgarki. . ** , ke mijinki be miki ba se su dayake mariya akwai masifa wlh semun rama miki,dago kai tay aa anty kikyalesu akwai Allah ,ke dallah rufen baki wollahi semun raamamiki ,wlh duk randa suka

dukanki semunxo mundaku dasu,wajen karfe uku suka tafi kai lefen

unguwar rijiyar xaki,suna tafiya amota se hargowa suke sun sata atsakiya se caccaka suke itade tai shiru don baxata iya

ankarbesu

dasu,sunkai

manya

ba

nan

matan

da

mutunci suka dawo,wajen 8 driver yaxo yadauketa,tana shiga falon taji hargowar su ,nadiyace da tsigai ke fada ,tsaki tai tawuce,dakinta tashiga taxauna bayan tai sallah ,tahau whtsup inda billy ke sanar mata gobe xata xo,nan ta aykamata da kwatancen gidanta sunsha hirar su tai ,jin gajia tai ajikinta nan bacci ya dauketa ,wajen 10 tafarka ganin dakinta tai duk an barbaxa haka wardrop enta anbude duk anwatso da kayanta,dasauri tabude kit enta taga ba sarkarta. . ** .nan

,itace wadda

gabanta yafadi don tasan tsadarta

yabata tukwici ,bakin.ciki taji me daci nan tahau huci ,baxata yard ba Allah Allah take gobe tai wlh se anfuto mata da ita,kuka ne ya kufce mata sam batajin dadin auren nan cux tarasa metaiwa matan nan hawaye tashare tai alwala tahau salloli don samun sauki agun Allah. . ku dakaceni .............................urs Queen meemi Wassalamu'alaikum____!!!

Related Posts

No comments:

Post a Comment