@
Search
KISHIYOYINA
Posted by Mymounerh basheer on 07:14 PM, 31-Aug-16
Under: KISHIYOYINA
Assalamu'alaikum___!!
, KISHIYOYINANA QUEEN MEEMI
47
ALhamdlh zahra jiki yai sauki ,tana iya cin abinci ayanzu ma sam bata shiga har karsu kota gansu afalo ,sai dai tamu su. Sallama,wajen karfe 4 na yamma billy kawarta tazo ,taji dadin zuwanta haka ta karramata da kayan motsa baki,
karamun falo suka fito suna ta hirar su kan wani book da ita billy ke bibiya agroup en ,suna ta kyalkyala dariya.
Nadiya ce tashigo falon ko sallama babu ta kunna tv harda su canja tasha, Zarha kam tasan tsokana ce ta kawo ta ,da gan-gan suka tsiri hirar cikinta wanda har wani fari take Nadiya kam haushi ya isheta tashi tai tabar wajen .
Billy tace am kawata wai wan nan wace ,yar rukon kishiya tane ,da mamaki karara tace au dama kina.da kishiya ,tace kishiyoyima suna cikin zancen saiga matan nan kamar bukkoki sun tsaya ,Nadiya tace ke zahra?
maimaita abundakikace ,uwani tace barta wai har ita zata mana gorin ciki ,kallon juna zahra da billy sukai,hajia zainab tace yau zaki gane kurenki, magajia tace kwarai ma kuwa.
Hannun.billy taja suka tashi ,zasu bar falin da sauri nadiya ta cakumo kafadarta ta juyo da ita ,uwani ta kwada mata mari waike kinyi ciki ko wlh tau se kin gayawa aya zakinta
,kallonsu tai wlh duk wanda yatabani xe gane kurensa janyota uwani tai ke kina yar cikinmu kina yimana rashin kuya, wa!wlh baku haifenba don ko kaza baku aje ba,ita kam billy hankalinta ne yatashi,janyo ta sukai suka hau duka tun tana cizon su har ta kasa,hajia zainab kam taliyo ta tai ta wadi kasa wlh yau sekinji nauyinmu, ihu ta dunga yi billy kam hardasu kuka tana basu hkr.
Ko ajikinsu uwani kan kafarta tasa tadaki cikin nata kara ta saki wanda yasa ta suma ,billy kam wayar zahra tadauka tarasa wa zata kira numbet rn farko datai recieving call takira ,kuka take daga can akace zahra da sauri billy tace don Allah kuzo zasu kasheta ,anty mariya dake kitchen tana sanwa tace wadin? Billy tCe nickawar zahra ce nazo higidanta kishiyoyinta sun mata duka yanxu hakan bata motsi,mariya tace yi hkr gamunan zuwa idan.kinsan.no,en Alhaji dauka ki buga kashewa tai
SUkam ganin.jini nabun kafa fuean zahra se duk suka dare cikin sa a kam Alhaji.ybugo dama.ka idarsa ce in xe komo gida seyay mata waya ,billy ce tadauka tareda sallama shaida mai take yi,salati ya hau yi,ruwa ta dauko tana yayyafa mata amma ko motsi wajen rabin awa saiga Alhaji nan ko magana beba y sunkuceta sai hospital,billy tabishi.
[ Ma Wassalamu'alaikum____!!!
Related Posts
No comments:
Post a Comment