Friday, 16 September 2016

KISHIYOYINA 48

Posted by Mymounerh basheer on 06:51 PM, 31-Aug-16

Under: KISHIYOYINA

Assalamu'alaikum___!!

, KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI 48 ALhamdlh zahra Jiki yai sauki ,tana iya cin abinci.A yanzu ma sam bata shiga har karsu ko ta gansu A. Falo ,sai dai taimu su. Sallama,wajen k'arfe 4 na yamma....Billy k'awar ta tazo ,taji dad'in zuwan ta haka ta karrama ta da kayan motsa baki. K'aramun Falo suka fito suna ta hirar su kan wani book da ita. Billy ke bibiya aGroup in ,suna ta k'yalk'yala don book en na.k'aya tardasu tareda jin- jina wa marubu ta don suna k'ok'ari matuk'a dariya suka sa. Nadiya ce ta shigo falon ko sallama babu ta kunna tv harda su canja tasha, Zarha kam ta san

suka..Billy

gan-gan

,da

ta

kawo

ta

ce

na

tsoka

tambayarta ya jiki- jiki tana gaya ma ta yanda cikin ta. Ke ba ta wahala...... Nadiya kam haushi ya ishe ta tashi tai tabar wajen . Billy ta "ce am kawata wai wan nan wace? 'yar ruk'on kishiya ta ne da mamaki k'arara ta ce au dama kina.da kishiya ?,tace kishiyoyi ma suna cikin zancen sai ga matan nan kamar bukko ki sun tsaya ,Nadiya ta ce " ke zahra.? Mai mai ta abunda kika ce ,uwani ta ce" bar ta wai har ita zata mana gorin ciki !,kallon juna Zahra da Billy sukai,hajia Zainab ta "ce yau zaki gane kuren ki. Magajia ta ce'' k'warai ma kuwa. Han nun... Billy Zahra ta ja suka tashi ,zasu bar falon da sauri Nadiya ta cakumo kafad'ar ta ta juyo da ita.Uwani ta kwad'a mata mari waike kinyi ciki ko wlh yau sae kin gayawa aya zakin ta. 0Queen meemi KISHIYOYINA 49 kallon su tai wlh duk wanda ya tab'a ni xae gane kuren sa... Janyota uwani tai ke kina yar cikin mu kina yima na rashin kunya, wa! Dariya ta sa wlh baku haifen ba don ko kaza baku aje ba,ina baku shawara idan har kin tabba tar ni 'yar cikin ku ce ,to kuna Jan girman ku,idan kuka ja girman ku zan muku biyayya. Ita kam.............. Billy hankalin ta ne ya tashi.Janyo ta sukai suka hau duka tun tana cizon su har ta kasa,hajia Zainab kam taliyo ta tai ta fad'i kasa,ta ce" "wlh yau sae kinji nauyin mu don ko wanda ta kawoki dunia bata isa ba balle ke,karan kad'a miya," ihu ta dunga yi.. Billy kam hardasup kuka tana basu hkr. Ko ajikin su Uwani kam k'afar ta tasa ta daki cikin nata k'ara ta saki wanda yasa ta suma. Billy kam wayar Zahra ta dauka ta rasa wa zata kira number in farko da tai recieving call takira ,kuka ta ke daga can akace Zahra!? da sauri.Billy ta ce" don Allah kuzo zasu kashe ta! ....Anty Mariya dake kitchen tana sanwa tace

nazo

Zahra

k'awar

nice

taCe"

Billy

wadin?

hakan

yanxu

duka

mata

sun

a

kishiyoyint

motsi...Mariya tace yi hkr gamunan zuwa idan kin san number in. Alhaji d'auka ki buga mai kafin muzo kashewa tai. Su kam ganin Jini na bun k'afa fuwan Zahra sai duk suka dare, cikin sa a kam Alhaji ya bugo dama k'a idarsa ce in xae komo gida sai yai mata waya .Billy ce ta d'auka tare da sallama shaida mai take yi,salati ya hau yi,ruwa ta d'auko ta na yayya fa ma ta amma ko motsi wajen rabin awa sai ga ..Alhaji nan ko magana baeba ya sun kuceta

hospital...Billy kam a baya ta bishi. URS Queen meemi Wassalamu'alaikum____!!!

Related Posts

No comments:

Post a Comment