. Home Home About Me About Me Navigation Navigation
BARKA DA ZUWA DANDALIN HAUSA NOVELS CALL /BARKA DA ZUWA DANDALIN HAUSA NOVELS CALL /WHATSAPP ME @ WHATSAPP ME @
Search
KISHIYOYINA
Posted by Mymounerh basheer on 07:25 PM, 31-Aug-16
Under: KISHIYOYINA
Assalamu'alaikum___!!
, [12:08pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , ,
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
53
WASHEGARI!
Kamar wajen k'arfe goma duk su Mariya sun hallara.
Malam ya na cikin d'akin sa duk suka je su ka zazzau na suka
gaishe shi amma ko d'aga ido bai ba balle ya kalle su,sai da
ya gama abun da yake ya juyo yace" wato abunda kukai kun kyau
ta kenan?
Shine don ku kashe wa yarinya aure zaku je kuyi fad'a da
muta ne ko ?to meya kaiku? cikin in ina mariya tace"... Baba
wlh bugon waya k'awarta tai tana kuka wai sun kashe ta shine
hankali na ya tashi muka je duba ta shine matan sa suka kama
mu da fad'a "
Duk da haka kun deyi kus kure kun ke ta haddi tun da a gidan
su kuka je ,"to kar naji kar na gani duk abunda zai samu
zahra kar waccen ta kuma d'ibar Jiki taje can na gaya muku "
kuna ji na? "Suka ce eh" ha kan yai ta musu Nasiha san nan ya
sallame, su d'akin Goggo suka shiga suna ta maida magana
,Aminu dake zaune ya na break fast ya had'e rai shi kam yana
tausayin yayar sa ,wan nan ke nan.
,Queen meemi
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
54
Malam kam samun Alhaji yai da zen cen san ja gida .Alhaji ya
ce "ay ba matsala nima abun yasoma ban tsoro sam matan nan
basa tsoron Allah," ,ya ce "akwai wani gida a Hotoro G.R.A
sabo ne k'arami na gina shi da 'yan haya zansa amma yanzu sai
ta koma can ,gaisa wa suka kuma yi cikin jin dad'i da fahim
tar juna.
Zahra kam cikin kwanciyar hankali ta koma G .R.A wan da su
Anty Mariya suka taya ta tsara gidan hankalin ta akwance
,yanda Matan sa keda mota da driver dake kai su unguwa ha kan
yasa ya samu k'aramar mota tare da driver wan da zai dun ga
kai ta unguwa ,tare da mai aikin ta Lantana.
Sai bayan komawar zahra .G.R.A da kwana 2 san. Malam ya
takura wa alhaji ya dawo da su Uwani. Amma ya ce" ban da su
tsigai da Nadiya don ya gaji da rik'e 'ya'yan da basu da
mutunci ,ha kan de Malam ya tattaushe shi ("kaji suru kan
arxiki" da k'yar ya hak'ura za'ada wo har da su Amira
d'in.
Urs Queen meemi
NG WRITERS ASSOCIATION [12:13pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: ,Queen meemi
KISHIYOYINA
55
Kwanci ta shi ba wuya a wurin ALLAH Zahra ta doshi wata
d'aya a sabon Gidan ta inda zaman lafiya ya dad'a wan zuwa
tsakanin ta da Alhaji,tarai taraya kam ta na shan ta gun
Alhaji ayanzu zuciyart a ta d'an samu nutsuwa,ga mai aikinta
Lantana mai kirki suna zaman ,lafiya ta je gidan Maman ta har
sau 2, ita kan ta taji da d'in ga nin yanda hankalin Zahra ya
kwan ta ,domin da duk abinda ta ke ciki ,Aminu na ga ya ma ta
,Adduar Uwa kar b'ab'b'iya ce kullum dare ba ta bacci. Tana
wa 'yar ta Adduar samun salaama a auren ta wan nan
kenan.
Suna zaune ....A falo suna kallon tashar zee alwan .Lantana
daga gefe suna d'an hira,ji tai ana buga kofa da k'arfi da
sauri Lantana taje ta bud'e ....,Mutanen ne su ka fa ra shigo
wa. Arazane Zahra ta ta shi !.,
Amma se ta basar ta na ce wa" ai baki mukai ",kalle-kallen
falon suke, suna jin jina kai ,cike da gadara ko wacce ta ja
kujera,ta Zauna. Uwani ta na lalle Alhaji hmmm+mmm! Lemo
Lantana ta kawo mu su zahra kam gaishe su ta hau yi .Magajiya
ta ce" ke ba gaisuwa mu,kazo yi ba san nan ba Lemo mu kazo
sha ba don kin san akwai agida,wallhi kar kiga kin dawo nan
ba k'yaleki mukai ba ",hajiya Zainab ta ce "Jibi gida wai ita
ka d'ai lalle. Alhaji abayya ne ma sai ya nu na rashin adalci
.
Zahra kam ta ta sun kwi da kai tana jan yo adduar (ALLAH
HUMMA AJIRNI FI MUSIBATI WA AKLIFNI KAIRAN MINHA)seyi ta ke
Azuciyar ta tare da karan ta (LAHAULA WALA KUWATA ILLA
BILLAH)domin kauce wa sharrin su don tsoron su kam ta keji ha
kan su ka gama magan- ganun su da bud'e- bud'en su suka
tafi,sun so zahra ta tan ka ,ita kam tai karatun ta
nutsu,bayan futar su taja ajiyar zucia da suka fita
lafiya ,11:29Queen meemi
KISHIYOYINA NA Mymouner Basheer
56
suna zau ne afalo Jummai k'awar Magajiya ta zo ,tana
tambayar su Zahra su ka ga ya ma ta ai ta bar gidan ,nan ta
sa shewa amma nai muku murna,"Jummai kenan gida fa yajan ja
ma ta" ,da fe kirji tai kai haba de? Ta ce" wallahi amma
wallhi kun yi sa ke ai wan nan gwan da ace ta na gidan nan
yan zu ku ka san irin dukiyar daze na sakar mata kuwa lalle
na raina kishin ku,(hmm sunki yadda da kaddara,RUBUTECCEN
AL'AMARI NE LITTAFIN MY TWINNY BESTY BILLY,tun fil azal,amma
su kishin su yaki bari su gane.
Uwani ta ce" wallahi kai na duk ya kunce dabara ta k'are,mun
yi na bokan abanza,jummai ta ce' se ku had"a da makirci ai
,mata fa kuke kuma manya ,yo wane dare ne Jemage bai gani
ba,?Magajiya ta ce" sai daren mutuwar sa",ta shi tai ta kama
kun nen Magajiya ta rad'a ma ta, nan suka k'yalk'yale da
dariya kai Jummai shiisa nake son zama da ke akwai wayo,ni
d'in ai ba wasa ba ce" nan ta fesa wa su Uwani duk suka sa
dariya ,ina daga gefe ara kub'e don son jin meta fad'a amma
tsoron kar su zaune ni shiisa na koma gefehmm mamaki ne taf
afuska na ta yan da. Alhaji ya had'a matan nan basu san komi
ba sai ci da sha,da Jiran dukiya sa .Allah kasa mufi k'arfin
zuciyar mu.
Yau daya ke Alhaji ya je gidan matan sa, shiga yai cikin
fara' a su ka tarbe shi sai hidima suke mai shi kam mamaki
duk ya ishe shi hira aka zauna ana yi,Magajiya ya ce tasa
kuka .Alhaji? ya ce "ehem me ke faruwa ne? Nan suka hau bashi
hakuri akan abun da duk sukai wa zahra acewar su sun yar da
da k'addara, ga nin hawaye a fuskar su ya yar da yanu na
bakomi,nan kowacce ta tsiri fadar matsalar ta ta kud'i ,take
duk ya biya musu ,da zai tafi har da cewa agai da
zahra.
Yau zahra ta ta shi da amai kace- kace da Jiri ga ta shin
zuciya ,bayan dawo war. Alhaji ya sa suka ta fi Asibiti
gwajin farko suka ce ta na da ciki 2 month murna kam kamar ya
suma ,ha kan su ka dawo gida.Lantana ke kula da ita hankalin
su kwan ce.Alhaji kam ba wanda ya gayawa don ya tsora ta da
su hajiya duk da sun tuban.
Urs Queen meemi
NG WRITERS ASSOCIATION ®NGA [12:31pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
57
Alhaji ke shi rin fita, da ya ke yau ya na gun manyan matan
,har ya shiga mota da sauri Uwani ta je har da dan russu
nawa,"Alhaji da ma ina nai man alfarma wallahi ka ga Larai ta
tafi ganin gida ,to da ma ko za ka ce Lantana ta zo?" ,saboda
lokacin da ta ke gidan nan da ta re na ke aiken su",ya
ce"
ina ne ?ta ce "kasuwa ne su su ke suyon mai kyau",ya ce" to
inna je zata zo" godiya ta hau hi
Lantana na zuwa suka ja ta d'aki tai mamaki nan ta zauna su
na zaune su uku, Hajiya Zainab ta ce ",kin san aikin da muke
so ki mana"?ta ce "Aa Hajiya, kud'i Uwani ta futo da
shi,kinga wan nan dubu goma ne ,kuma naki," zaro Ido Lantana
tai ,Hajiya duk ni kad'ai suka ce" k'warai ,Hajiya "ku fad'i
kome ne ne zan muku Inde befi k'arfi na ba,"so mu ke duk wani
abu da ke guda na agidan Zahra kina kawo ma na ko me ki ka Ji
kizo ki ga ya mana",ta ce" ai me sauk'i ne Hajia",Hajiya
Zainab ta ce "in de ai kin ki yai kyau za mu k'ara miki dubu
ashirin" dad'i ne ya ka ma ta, da sauri ta ce" ai yanzu ma
Akwai,abun da zan ga ya muku .
Zahra na d'au ke da ciki na wa ta biyu kamar had'in baki ko
wacce ta mik'e tare da zaro ido,ni kam na ce" kuna ta ku
ALLAH Na na shi ,ta ALLAH ita ce gaskiya) tab di Jam in ji
Hajiya Zainab,nan su ka sallame ta, ta ta shi ta tafi dama ta
na da tsohuwar nokia mai tochlight ha kan yasa su ka karb'i
number inta.
Bayan kwana 2 su ka kirawo Lantana Lokacin su na gyaran
d'aki ita da Zahra ,wanka Zahra ta shiga yi,nan su ka Umarce
ta da ta d'au ko mu su Book kowa ne iri ne, inde Hand writing
In Zahra, Lantana ta ce" Hajiya me ne"? Hand writing,tsaki
Hajiya ta sa da ta tu na Lantana ce ashe,nan ta ce" Littafi
mai rubutu Inde kingan shi Kika tabba tar na Zahra ne ki kawo
ma na" ,ta ce" ba Matsala Hajiya ai mai sauk'i ne,"da sauri
ta kashe jin alamar bud'e k'ofa.
,,,,,,,,Queen meem
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
58
Da ma ce ta samu Lantana Inda ta kalli Zahra ",Anty ga ma
Jakun kunan ki na Makaranta ina zan saka su"? ,nan ta ce" ki
kai mun cikin drower,bayan futar Zahra da sauri ta bud'e
cikin sa' a ta d'auko wani 40leaves ta soka acikin Zanin ta,
sauri tai ta ga ma aikace -aikacen ta ,ta gyara d'akin ta
futa ,wajen la 'asar ta nai mi Izini wai Zata gun Maman ta
daya ke Maman ta ta, ma na aiki a wani gidan masu Hannu da
shuni,ha kan kuwa akai futar ta ba ta zar ce ko ina ba sai
Yakasai,su Hajiya na Zaune agefe ga wata mai sai da Kaya irin
na mata sun barbaje sai siya suke ,ga nin lantana ya sa
Magajiya ta ja ta d'aki ,nan ta zaro Book In ta bud'e
Murmushi tai,
Kallon ta tai ,tace"mene Labari? Lantana ta ce" Jiya ina
d'aki wajen k'arfe. 8 Anty da Alhaji na falo naji ya na
tambayar ta watan cikin na wa tace" mai Uku,(lallema har wani
watan ciki ake tambaya hmm muje xuwa) Sallamar ta tai tawu ce
gidan,inda dad'i ya kashe ta don yau ma sun bata dubu
biyar,Ita aganin ta aiki ya bud'e ma ta,Hmm Lantana A juri
zuwa rafi dai..wata ran tulun zai fashe.
Bayan futar ta suka taru don tsara yan da za su had'a m ata
Makircin (Allah sarki Baiwar Allah ba ma tasan kunayi
ba)kiran Nadiya su kai akan ta samo musu wani k'wak k'wa ran
wanda ya iya Rubutu ,cikin Murmushi Nadiya ta ce" ai kam ina
da shi ",don yan zu Nadiya ba ta Zaman gidan kullum ta na
biye -biye ga Shige wa Maza ,ta dad'e da fara School wa to
Federal College of Education amma in taje ban da bun Maza ba
ta Karatun komi,Carry Ovar ne fall akan ta,kuma Duk Alhaji ne
yai wahalar School in ,wan nan ya sa ta d'au ki Book in domin
ta kaiwa wani Saurayin ta Class Mate na ta ,duk suka ga ya ma
ta abun da za a Rubuta ya zamto iri d'aya da na Zahra ,wan
nan Kenan.
Urs Queen meemi
®NGA , [12:45pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
59
Kwanci tashi ba wuya agurin ALLAH cikin zahra ya cika wata
na takwas ,inda take samun kulawa daga gun Alhaji da kuma
gida,
Ab'angaren Manyan Mata kuwa kullum cikin kawo musu gulma ake
amma abi yaci tu ra,daga suje gun wan nan boka se suje can
,duk sun tashi hankulan su akan cikin Zahra,wanda Allah ke
dad'a ikon sa Akan Al amura.
Alhaji ne gaban doctor shi da Zahra ana yin text na ganin
abinda ke cikin ta ,d'ago wa Doctor yai suka gaisa da Alhaji
,yace mai" Congratulation Matar ka na d'auke da twince dau
Maza,da sauri Alhaji ya mike masha Allah ,godiya yai wa
Allah,daya cika mai burin sa ya kalli Zahra da ta sunkwi da
Kai saboda kunya ,yace" Lalle Zahra kin kasance mun SANYIN
IDANIYATA,tauraruwa acikin taurari,shi kam Doctor mamaki ne
k'arara afuskar sa ,yanda kamar Zahra itace matar ,sa shi kam
afarko ma ya d'auka 'yar sa ce ,nan ya basar da tuna
nin.
Tunda suka koma gida Alhaji ke nan nan da Zahra kamar k'wai
Lanatana da ke aikace aikace ,duk gulma na cinta amma babu
dama time da suka shige d'aki har lab'ewa tai,amma taji
shiru,
,Queen meem
kISHIYOYINA QUEEN MEEMI
60
ALhaji ke zaune sai har ha'da Takardu ya ke ya na cikewa
,Zahra ce ta shigo ta Zauna ,tana gaida shi,ta ce" Alhaji ya
kamata na koma gida ko tunda kaga lokacin Haihuwar
yazo,"d'agowa yai ya kalle ta ,Aaa ki Zamanki in kin haihu
sai ki tafi ,shiru tai bata ce komi ba.
D'agowa yai kalle ta ya ce" karb'i wan nan ki gani"?
Karb'a tai ta na dubawa ko ina sai taga ansa hassan and
hussain ,d'agowa tai ta na neman k'arin bayani nan ya ce"
mata duk rabin dukiya ta da kadarori na duk na saka sunan
babies enki,kasa magana tai in banda kallo data ke binshi da
shi,Hawaye ne suka zubo mata ,ta kasa magana abunda ba ta
tab'a yi ba Rungume Alhaji tai ta na godiya ,bayan ta share
Hawayen ta tace" Alhaji ka aje a wajen ka" yace ba
matsala,akasalan ce ta tashi ta fita dakyar.
Zahra na zaune da cikinta duk ya mata nauyi tana shan romon
Kifi ,A lokacin tana watan haihuwar ta ,Lantana bata
nan,gashi tana so ta gyara mata d'a ki,sai wajen 2 Lantana ta
dawo,adede Lokacin Alhaji shima na faka Motar sa,share-
shareLantana ta fara yi,nan ta shiga d'akin Zahra ta gama ta
fito,Alhaji ne Ya kalli Zahra muje D'akiin ki mi Magana nan
suka Shiga ,toilet ta Zarce shikam Alhaji ya kwanta akan
gadon Hannun sa ne yaji yana tabo Kamar Takar da ,d'auka yayi
ya bud'e Wasik'a ce ya gani,da kamar bazai katanta ba sai
kuma yaga kamar irin hand writing in Zahra ,karanta wa ya
farayi cikin tashin hankali,ba inda ya fi bashi mamaki sai
gun da akace" KI KULAMUN DA CIKIN DAKE JIKIN KI DON INA SONSA
MATUK'A
Daga tsohon Masoyinki.
Tashin hankali wanda ba asa masa rana,kansa ne ya fara
juyawa,fitowar Zahra da sauri ya b'oye Takar dar mamakin ta
yake gani tai ya canja ,tace " mai Alhaji meya faru"? Nan
yace" mata kansa ke ciwo tashi yai ya futa,Mamaki k'arara
afuskarta sai ta basar Don ta tuno da kashedin likita kan ta
dena yawan tunani.
Urs Queen meemi
, [12:52pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , ,8:28,
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
65
Tun da Alhaji ya koma gida ya rasa sukuni ,kamar k'aramun
yaro haka yake kuka,bak'in ciki yai mai yawa ,shi kam ya
shiga rud'ani akan cikin ta don gani ya ke kamar ba na
saba,k'irjin sa ne ya fara ciwo dafe wa yai ,dakyar ya d'auko
Maganin sa ya sha,yad'an samu relief,muk'ulli ya d'auka ya
fito, kiran Lantana yai ya ce" ta shirya ta tafi ,can gidan
ta ciga ba da musu aiki",sunkwi da kai tai" Alhaji ina Antty
ne? ko haihuwar ce?" yace"mata Eh tatfi gida.
Bayan ta had'a kayan ta ta tafi yakasai,bayan taje duk ta
sanar da su Hajiya dad'i ne ya kashe su sai Annashu wa suke
don samun nasara,Hajiya Magajiya ta ce" saura cikin idan ta
haifeshi ma san yanda za ai ",ta fawa sukai na jin dad
'i
Lokacin da Alhaji ya shigo suna lura da shi sam ba shida
walwala,sai tambayar sa suke haka dai suka gama kisisi nar su
,da sun keb'e su hau dariya ,kwana 2 Alhaji ya rasa sukuni ko
abinci baya ci duk ya fad'a,(Allah sarki)su kam sai wadak'ar
su suke don burun su ya cika,sun fudda Zahra aganinsu,to
fah
Tun asuba Zahra ke jin ciwo ,amma bata ga yawa kowa ba har
Saafiya, Goggo na kula da ita sai ta share,don ta kula kwana
biyu tunda ta dawo bata da sukuni ta sha ganin ta tana kuka
.
,Queen meemi
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
66
Tana cikin d'iban ruwa abuta cikin ta ya murd'a dafewa tai
kuka ta fara,Da sauri Goggo ta taso tace"Zahra kode haihuwar
ce"dama ina kula dake,kiran Aminu tai daya shigo tace"ya samo
mota" cikin yan lokuta ya samo suka tafi Asibitin da take
Awo,Aminu kam waya ya bugawa Malam domin Doctor ya ce" ba
zata iya haihuwa da kanta ba dole aiki za amata,Zuwan Malam
yasa aka nemi wayar,Alhaji amma batta shiga,Ak'arshe dai shi
ya cike Aka shiga da ita d'akin thearter ,Auta sai kuka take
hakan Aminu duk sunyi jugum-jugum saida Malam yai musu magana
suka daina.
Wajen kamar Awowi Aka fito da babies da sauri Goggo ta
karb'a tana "Ikon Allah dama 'yan biyu ne? ,gashi duk maza"
su Auta nan suka fara dariya,norse ce ta fito ta karb'esu
,Malam ya ce" ina Maman su tace" ta na d'akin hutu,kafin kace
mai duk su mariya duk sun hallara har da matan su Atiku duk
yayun ta dai kowa kagani na murna.
Ab'an garen Alhaji kuwa rashin lafiya ya kwantar shi tun
lokacin da ya dawo daga shigowar sa babban falo yaga ba kowa
d'an hayaniya yaji ak'aramin Falo kamar ance ya tsaya yaji
Hajiya Uwani na magana" ai Salele ya iya aiki,shegiya Lantana
akwai iya makirci" ,gaban sa ne ya fadi,yaji suna Zen cen
takarda duk wani abu duk yaji su,har yaji sanda suka bawa
Lantana kud'i ta bawa Salele duk ya gama jin komi dafe kirjin
sa yai,zama yai akan kujera nan yaji mugun tausayin Zahra ta
shi yai zaije d'aki ko gaban sa baya gani sai kawai ya yanke
jiki ya fadi.
Fitowa Bayan sun gama shewar su ganin sa da sukai ak'asa
yasa suka fasa ihun munafunci Hameed nai ya taimaka aka
kaishi Asibiti...................
Urs Queen meemi [1:02pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
61
Tashi tai ta shiga d'akin sa ganin sa tai ya sun kuyar da
kai ,zama tai kan kujera,tace"Alhaji wai meya faru? ,d'gowa
yai taga jijiyoyin kan sa sunyi bur d'un -burd'un da sauri ta
tashi ta komaa kusa da shi tace "Alhaji wai meke faruwa
ne"?
Yace" Zahra kin ban mamaki yanzu duk irin zaman da muke da
ke na d'auki soyayya ta na baki amma ashe amana ta kike
ci,"cikiin tashin Hankali tace" Alhaji ni"! Take hawaye kamar
me sukai ta zubo ma ta,nan ta tsugunna ,tace" Alhaji wallahi
ni ban san. Komi ba" ",D'agowa yai Ai dama bakya sona shi isa
zaki mun hakan ".Tace"wallahi nasan dokokin Allah da k'imar
aure bazan ci amanar ka ba".
Zaro wasik'ar yayi ya mik'a mata "karanta ki gani",bud'ewa
tai hannun ta na rawa ,lokacin da ta gama karantawa k'ara ta
saki tare da dafe ciki ,kuka takeyi cin k'arfin ta Sai kiran
Sunan ALLah mai girma take,da kyar ta tashi ta d'auko Alkir
ani zata dafa,cikin k'rfin Hali ya k'wace ,cewa tai "ka barni
na dafa Alkur ani wallahi tallahi ban san da wasik'ar nan
ba",jikin sa ne yayi sanyi,kamo ta yayi ya rungume ta ,tare
da bata hak'uri tana kuka tana yiwa Wanda yai mata Allah ya
isa,zazzabi ne ya rufeta .
,Queen meemi
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
62
Lantana ce ga ban Hajiyoyi ,ta ke sanar dasu ,tabbas ta aje
wasikar nan kuma ad'akin ,har ta ke sanar da su ai ,time da
su ka shiga d'akin ta ga lokacin da Alhaji ya fito ransa
Ab'ace,nan suka sa dariya da Alama aikin mu wan nan karan zai
ci,sai b'arar gyad'a suke suma afawa abaki,duniya tai musu
dad'i Nadiya ce ta shigo falon sai taunar chew gum take ,nan
Uwani tace" Nadiya kinsan kuwa su Amira na gab da aure idan
baki fudda miji ba".
Tab'e baki tai zanyi mana" ,ita Amirar wa zata aura"?Hajia
Zainab tace" 'yar gida za ai ita da Hameed ashe sun dad'e
suna soyayya" tashi tai tace" jaraba gaskiya Amira na shigar
mun hanci da kudun dune ,saurayin nawa zata aura ",Amira dake
shigowa falon tace "A ina ya zama saurayin ki? ja jiki Kawai
kije ki nemo naki,Hameed nawa ne" wallahi baki isaba ba cewar
Nadiya"tsigai da ke taje kai tace"kai Anty Nadiya saurayin fa
Amira ne waye bai san suna Soyayya ba duk gidan nan" "Dallah
rufen baki ke wama zaice yana sonki "jibar ki fa,ko tudun
kirki Baki da shi"nan Magajiya tasa baki "Aa Nadiya karfa ki
zak'e duk anfiki Gaskiya,kuma tsigai da kike kushewa Da me
sonta ,kede zauna kina yawon barbad'a,"Nan Uwani tace" ya isa
hakan aiba wani abun take ba".
Tsigai ta tashi zata shiga d'aki ,ta kalli Nadiya tace"ke
kam Anty abu yai miki yawa ,ya kamata kije ki tambayo Ya
Hameed in kin ga sai ya,tabbatar miki da gaskya,"da sauri ta
shige d'aki,Nadiya tace"Wallahi dakin tsaya da saina karai-
rayaki,mai kama da sauro nikam da nake zaune na ce"ita
ku,wai ance da makaho ga ido yace" ni wanka na nake"kun fi
kusa. [1:14pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
63
Yau Zahra ta tashi duk bata Jin dad'i daure wa kawai ta ke
yi Lantana na kula da ita ,zuwa tai tace"Anty na ga kamar
bakya jin dad'i ko zaki je ki kwanta kafin Ai sallar la asar
",tace "wallhi kam bari naje na kwanta ko na d'anji
dama-dama" shigar ta d'aki ke da wiya ta d'auko wayar ta ta
bugawa su Hajiya Uwani,sai jin -jina kai ta ke Alamar tana
gane karatun da suke gaya mata,sallama sukai ta kashe.
Da sauri ta d'au mayafin ta, futa can waje tai tana wai -ge
wai ge,waya ta d'auko tana kiran Salele ,"ka ta wo kuwa"?"
tun yaushe gani abayan Layin nan "ta ce" to Lokaci yayi sai
ka zagayo" da sauri ta koma ciki,tana tsaye har ya k'araso
duddu bawa tai ta ga Maigadi na sharar bacci da sauri su ka
shige gidan,adede bayan ko far d'akin zahra Salele ya lab'e
,ko mawa tai ta cigaba da aikin ta ta nayi tana wak'e-wak'e
,k'arar hon d'in mota taji ta wani da ka tsalle,Alhaji nai ya
bud'e falon da sauri ta sun kuya tana gaida shi,tambayar ta
yake ina zahra,nan tace"tana bacci ad'akin ta ,d'akin ya dosa
salele na bayan k'ofa yaji Alamar tafiya ,da sauri yafito
yana k'okarin sa riga ,sai Alamar gudu yake ,wuce Alhaji yai
da sauri,ta ke Alhaji ya bishi ,Lantana ce ta tashi da sauri
Alamar mamaki ta toshe baki,Alhaji bai samu damar kama shi ba
ya gudu.
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
64
Cikin huci da k'unar rai ya dawo ,Kallon Lantana yai ,wanda
duk ta wani rikice,(Mara gaskiya ko A Ruwa gumi yake) sai kar
-karwa Jikin ta ya ke Alamar muna finci,yace" yaushe wan nan
ya shigo ,d'ago wa tai Alhaji ni ban sani ba wallahi don ina
d'aki ina guga,tsaki yai d'akin zahra ,da sauri Lantana ta
d'au waya ta na gaya musu, Alamar aiki yai kyau,Alhaji ne ya
tsaya bakin k'ofar d'akin yakasa shiga ,hawaye ne ke zuba
,babban Mutum dashi ,Allah sarki baiwar Allah sai sharar
bacci ta ke bata san meke wakana ba,tashin ta yai mutsits
-tsike ido take ,ta kalle shi, " Alhaji yaushe ka dawo"?
hawayen da ta gani Afuskar sa shiya gigita ta, "Alhaji meya
faru "?da katar da ita yai , yace"kinci Amana ta Zahra ran
nan na ga wasik'a kince baki san zance ba yau kuma har gardi
ad'a kinki"WA IYA ZUBILLAHI".
"Amma Zahra Albasa ba tai halin ruwa ba,kin bani
mamaki",kuka take shab'e shab'e ta rasa ba kin magana ,ce
mata yai ta sa hijab din ta,ba musu ta sa suka fita,ta na
kuka. Lantana dake lab'e tasa dariya ("Lalle kud'i ba yanda
basa maida mutum Lantana kenan" hakan yaja ta bai zame ko
inaba sai gidan su, Dede sun tsaya a k'ofar gidan Lokacin
Malam ya dawo daga masallaci,sun gaisa yake sanar mai ai
yakawo Zahra ne Malam yai mamaki don sunyi magana da Alhajin
sai ta haihu zata dawo, Mamaki ya isheshi ,sai bece komi ba
akwatin ta, taja ta shiga cikin gidan k'irjin ta na dukan
uku- uku,shikam akofar gida sukai Sallama ya tafi.
Malam ke tambayar ta Allah yasa ba ta kurawa tai ba ,sai ta
dawo ,hawaye ne ke san zubo mata tace "Aa shine yai ra ayi,"
shide bai gamsu ba amma yak'yale tunda basu ce mai komi
ba,tunda ta shiga d'akin Goggo take kuka ,da taga alamar za
ashigo sai ta rufe Ido Allah sarki baiwar Alllah,"INNALLAHA
MA'ASSABIREEN".
UrsQueen meemi [1:41pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
69
Hakan Alhaji na.kwance a sibitin ya saki kudi ana ta hidima
komi waja-waja agidan su zahra Albarkacin twince,Alhaji Tahir
sai kaikawo yake, ranar suna aka yanka raguna manya
manyan,raguna biyu da tirkeken SA kuda daya kaya kam kamar sa
magana,sbd Alhaji akwai alheri zahra ma kam kullm cikin
sabbin kaya take saidai ba ai suna ba saboda rashin lfyar
Alhaji.
Duk wan nan abun da ake hajiyoyin naku basu san maike faruwa
ba,don Alhaji yace kar wanda yagaya musu ko Hameed shuru yai
da bakinsa,yanxu harka ta bude musu kullum cikin karbo
wan.nan karbi wancen Alhaji Tahir kam ko bi ta kansu baya
yi,duk Alhaji yasa Alhaji tahir ya debo mai document nasa nan
ya ware takardun dayasa sunan twince,sukam inbanda suxo su
cika asibiti kamar gidan biki,har an gane su suyi ta ciye
-ciyensu,su nadiya adamo dinki azo ayta karai raya gaban
norses maza da Doctors,
Suna zaune hajiya tace kama ta yai mu fara karbar kudi musan
me muka kama tunda kunga in Alhaji ya mutu bamuda rabo mai
tsoka,kunga Hankalinmu yanzu akwance yake tunda ,'yar nacin
yakoreta ,kuma boka yatabbatr mun cikin jikinta ya zube ,nan
suka tafa to dama zamuyi hasara biyu,duk sun sakace kudaden
Alhaji nagidan suka koma kantunan sa suna karbar kaya da kudi
hankalinsu kwance sam basu damu da rashin lfyar,sa ba saidai
kawai su cika asibitin don kar ace basu zuwa.
KISHIYOYINANA Mymounerh Basheer
70
Kwanci tashi ba wuya agurin Allah ,ZAHRA tayi arba'en sunyi
kyau sosai itada twince ,babies in kamar kadauka ka gudu
saboda kyau,don Zahra nada kyau sosai,duk sai sukai kyanta
sai skin en hussain da tai irin na Alhaji da hancinsa,suna
samun kulawa ta bangaren Alhaji tahir Saboda Alhaji yabude
bakin Aljihu kawai hidima ake musu.kuma kullum sai ankai su
yagansu tunkan tai arbain
Yau kamar kullum sun shirya don yau tacika arbarn en ,nan
Malam yay mata umarni datajegun mijinta ,hakan kuwa akai
tafiya sukai itada auta,Alhaji yaji dadin ganinsu ,tunda
zahra taje take kuka sbd yanda Alhaji duk ya rame ya dada
manyanta, sai dai yanzu yana iya tashi hakan yasa yadau
twince ,nna da nan Zahra tahau hidima dashi,sai wajen
magariba suka tafi,wanda duk wanan abun da akai acikin matan
bawacce tashigo ,dama kullum sai aukin xuwa amma ko ruwa basa
bashi ,sai dai 'ya'yan Alhajitahir maza suke kula dashi kuma
su kwana agun shi wan nan ke nan
Cikin ikon Allah Alhaji ya warware har an sallameshi, yakoma
gida,kowacce saita tsiri nan nan dashi,shikam yanxu yasha
jinin jikinsa da su,sam baya son ganinsu amma bayanda ya
iya,kwana 2 da komawarsa zahra ta koma gidan ta,tare da Auta
daza ta taya ta aiki da mai aiki d'aya,
Hajia uwani ce zaune bayan mota suna hira da driver zai
kaita umguwa nan yake mata barkar haihuwar zahra dafe kirji
tai habade wace zahran yace amaryar Alhaji yace ,haihuwamai
albarka twince ,jitai ta kware sabd kidima ,bashiri tace
yamaida ta gida,tundaga falo ta shiga kiran ,suna fitowa ta
gaya musu ,ai bamu ga ta zama ba hakan yasa suka xari mayafai
,don yanzu basama tambayr alhaji inzaasu fita,gidan
boka
Suna zuwa sun tarar va kowa duksu ukun suka shiga take suka
sanar mai nan yace" mai za ai "?suka had'a baki "akashe
boka"?dariya ya busa wan nan mai sauki ne take ,yabasu wani
laya yace su bunne ,kuma su tabbatar daya daga ciki tafuta
agobe ,taje gidan ita yarinyar ta tsaya awaje zansa d'an
kutunba ya fito da Jaririn ,
To fa masu karatu gareku,me zaku ce da wadan nan azzaluman
mata?
Urs Queen meemi , [5:17pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: , Queen meemi
KISHIYOYINA NA
68
Ab'an garen su zahra kuwa ,ta farfad'o amma in banda kuka ba
abunda take sun lallashin amma tak'i shiru sai da Maman ta da
ta zo tai Mata Magana ta bari ,duk da ta san akwai abunda ke
damun ta,Malam ya ga shiru ba Alhaji,gashi wayar sa switch
off ,k'awai sai ya yanke shawarar zuwa gidan.
Bayan fitar sa ya tafi gidan Alhaji ,Maigadi ya tarar ya ke
tambayar sa ko Alhaji na nan? ,take yasanar mai ai Alhaji ba
lafiya ya na Asibiti,sallallami ya fara yi ,yana tambayar sa
ina aka kwantar da shi,"nan ya sanar mai ,yace" ikon Allah
Asibitin da zahra ke ciki kenan,sallama sukai ya koma,shigar
sa Asibitin suka ci karo da Alhaji Tahir nan su ka gaisa ya
ke tambayar sa inda Alhaji yake ,take ya sanar mai ai Amaryar
sa ma ta haihu twince wani murna Alhaji Tahir yaji ta shige
shi Hameed ma ya murmushi.
Ak'alla yau kwanan Zahra 3 a Asibitin Alhaji kuma 2 yau dai
ya farfad'o amma baya iya magana Malam nai ya zo yana mai ya
Jiki duk jibga -jibagan sun cika d'aki sunki fita sai da suka
fita san nan ya kalli Alhaji yace" ka godewa Allah Fadima ta
sauka an samu 'yan biyu maza,Murmushi yai tayi,sai ga hawaye
Hannunsa ya d'aga sama ya na Addua ,nan Alhaji ya ce" ai suna
Asibitin nan" ta ke Malam ya futa,yai wa norse magana yana
son akai wa Mara lafiya ya ga twince da sauri ta debo su
cikin ikon Allah ba kowa d'akin,Alhaji har da Hawaye sai
kallon su yake yana murmushi Azuciyar sa yana godewa
Allah.
Alhaji Tahir ma ya shigo,ya gansu sun bashi sha 'awa nan yai
musu hud'uba da hassan nd hussain,ga su Kyawawa.
An sallami zahra yau suka biya d'akin Alhaji dakyar ta shiga
tana zubda hawaye ta kasa had'a ido dashi hannu ya d'aga ya
na nuna Alamar tazo ,su malam futa sukai,zuwa tai ta tsugunna
tana neman Afuwan sa, cikin nuna Alamar Nadama da hannu ya
nuna bakomi,Magana ta ji yayi yana cewa" zahra kiyi hakuri ba
laifin ki bane don duk naji gaskiya duk sharri da Makircin
mata na ne" ,Amma Nagode wa Allah daya bani Twince ki rik'en
su Amana wan nan takardun suna nan zan sa kid'auko ki aje
gunki" ,Ita kam tausayin sa take Ji dakyar ta tashi Goggo ta
shigo tana mai sannu ,ta Jata suka fita.
Zahra sunje hanyar futa taji An bangaje ta ta juya ganin
Nadiya tai take ta girgiza kai,Goggo ce tace" ke baki da
hankali ba kiga mara lafiya bace? zaki bangaje ta," taunar
chewgum take ,harda su kwai,tace "ke tsohuwa bana son shish
-shigi,zahra ta juya tace" Goggo kiyi hakuri mu tafi inde wan
nan ce zatai abunda yafi hakan 'yar rikon kishiyata ne hajiya
uwani",futa sukai suka tafi gida.
Urs Queen meemi [7:10pm, 31/08/2016] Queen meemiluv: ,
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
51
,Zainab kam fita tai can waje ta d'au boki tin..... Maigadi wanda yake cike da ruwan kumfa da alama wanki yake ,da gudu tai ciki ,d'akin da taga d'aya ta futo ne ta shiga ta kwara duk d'akin ya b'aci .....Magajiya.ta cakumo ta d tace"d'akin nawa zaki zuba wa ......Ruwan wanki ?
nan sukai ta fad'a duk da hajiyoyin sunfi k'arfin su amma kuma suda yarin ta... AJikin su sai da su kai kaca- kaca da falon..... Alokacin Zahra ta futo ganin hakan yasa ta fara kuka don ita abun ya fara isar ta bama tasan da zuwan su Anty Mariya ba,wayar Alhaji ta kiraa bugu d'aya ya d'auka ta gaya mai abun da ke faru wa ,ko Awa d'aya baiba ya shigo gidan........
A fusace! Ya shugo kirjin sa har ciwo yake,dama yana cike dasu,su... Mariya na ganin sa suka hau kuka,tambayar su yai ba 'asi ?nan suka ce" Munzo duba Jikin,zahra ne shine matan ka suka dake mu,"k'irjin sa ne ya ji yana ne man fashewa ,dafewa yai ya zauna ,da sauri suka zo .....Alhaji ?ya daka tar dasu ,tare da nuna musu k'ofa kowace ta bar mai gida karya bud'e ido ya gan su hakan yasa ...Jikinsu yai sanyi suka zari. Maya fai kowacce tai wa je su.
Mariya kuwa bayan sun duba zahra suka tafi ,tana zaune sae kuka ta ke ita kam auren nan Ya isheta ta rasa yanda zatai,wata zuciayar tace" mata kidage da addua mahakurci mawadaci
Malam umar wato baban zahra yaje inda Alhaji yake bussness na sa ,ganin sa yai kwance yana tunani bai ma san yazo ba ,sai daya bubbu ga san nan ya tashi... Aa malam ne ? zaun a wa yai yace"ashe zahra bata ji dad'i ba naso zuwa gidan to saena ga rashin dacewar saboda ga mata manya.
Alhaji yace ay daka zo kuwa kai da gidan surukin ka dariya suka sa...Alhajiya danja tsaki tare da dafe kai malam yace" ya de ?nan yace duk wata masifa wallahi mata na ke sani ,nan ya warware mai komai tun auren sa da zahra da kuma zubda mai da ciki da sukai har fad'an da akai yau.
KISHIYOYINA NA
QIEEN MEEMI
52
Cikin tashin hankali yace" assha !abu beyiba ,beji da d'in abunda su Mariya sukai ba, nan Malam mahaifin zahra keta bashi baki yadawo da matan sa bekama ta da girman su ace hakan tafaru ba, ....
Alhaji yace "da sun tsare mutuncin su da hakan bata faru ba .Zahra yarinya ce mai sauk'in kai su ba su gane ba ,malam kuwa.. Azuciyar sa tausayin Zahra yake ji ya san bai ma ta dede ba ya san tana hkr ,amma bayan da xai da k'addara,haka yata shi bayan sun sallama da...Alhaji.
Ya ta fi gida ransa ab'ace yana xuwa ko sallama goggo na d'aurin lemu ta kalle shi .Aa Malam! yan zu ka dawo? yace" barni kede ashe abunda yaran nan suka je sukai kenan"? ,suwa fa ?in ji... Goggo,nan ya zayya ne mata ,tafi ta au yi lalle ma! amma basu kyauta ba" ,ya kalle ta ina. Aminu yake ne ?suna cikin magana sai ga......Mujaheed
Kallon sa. Malam yai ,yace "kai? kira mun su .Mariya awaya ,kace" ina neman su tun da yanzu la 'asar tayi ,kace" masu.
Gobe da safe kowacce tazo ina nai manta "..Mujaheed yace to "baba bari na sayo kati",nan suka cigaba da tattauna wa akan zuban cikin zahra wanda ...Goggo tace gaskiya na raina wayon matan nan ace kunzau na kishi da 'yar cikin ku wlh sun kusa jika da ita haba da shirme in banda ma abun na ALLAH ne ina Zahra ina auren Alhaji,.
Ni wallahi... Alhajin keban tausayi .....Ma
No comments:
Post a Comment