. KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
77
Wajen karfe 8 na dare twince na wasa da baby in Mujaheed
wadda suka girme,ta da one month , sunzoo gidan,Anata hira
Amma ban da Zahra in banda doka murmushi ba Abinda take,Goggo
ce ta kalle ta "Zahra kodai mun Samu bazawari ne"? Idanuwan
ta ta rufe,Goggo na son Zahra yanzu saboda tai kud'i domin
kud'in gadon ta ta ware wasu daga ciki Aka gyara gidan nan ta
sai wa Malam mota,hakan ta saiwa Mamanta Keke napep ana mata
haya,Goggo kuma ta bata Jari domin Alhaji ba k'aramun kudi ya
bari ba don sun samu Tumuni mai tsoka,da sauri ta shige d'aki
tana dariya Goggo tace" ja'ira" yaro ne yai Sallaama yace"
Ana sallama da Zahra k'in fita tai don kullum sai Anzo
sallama da ita Ikon Allah duk samari,Don Basa d'auka ta taba
aure,futa tai Taga wata jibgegiyar mota prado tsayawa tai
fitowa yai ,k'irjin ta ne ya bada wani sauti mai dad'i ,SALIM
kenan komi nasa ya canja ya zama wani Handsome ga kud'i
,yace" zahra Tauraruwa ta har yan zu kece mai haskawa shekara
uku Rabona da ke nayi kukan Rashin ki,Adalilin ki nabar
Mahaifana,Sai dai banyi bakinciki ba Saboda NA YARDA da
KADDARA sai akaci sa a kin auri Abokin Mahaifi na Mutumin
kirki,ta dalilin sa na samu Aiki A fedaral don shi ya tsaya
tsayin daka,shiisa daga baya dana sann ke ya Aura Nakoma muku
addauar fatan Alheri,yad'an ja Numfashi Zahra Adalilin ki Har
yan zu ban ga wadda taimun ba Har yanzu ke ce mai
Haskawa,PLSSSSS ki.bani Second chance,na zamo abokin
Rayuwarki Jan numfashi yayi.
Ita kam Mamaki ne ya ishe ta tamkar Radio sai zaro zance
yake,take ta basar inaga salon sa kenan ,amma kuma ahankali
yake maganar ta ke tad'an fari da ido tace " Alright ,ita kam
ta rasa dalilin in tana ga ban SALIM take kasa ta bu'ka
komi,jikinta mituwa yake tun wan cen lokacin,bare yanzu da ta
san kanta,
Sunkuyo wa yai dede fuskar ta yace"ZAHRA ,MY Heart 4 U Will
never break,My smile 4 U will Never fade ,my love 4 U will
never end. ILOVE YOU."
Murmushi ta saki ta d'an rufe fuska shi kam,yana d'aya daga
cikin habit in Zahra dake birgeshi wato kunya,da gudu ta
shige gida tana ma ida Numfashi,Aminu dake k'ok'arin shiga
SALMI yatam bayeshi number enta take ya bashi yai mai Sallama
ya Tafi.
Urs Queen meem
No comments:
Post a Comment