. . *ZEENATU by Queen meemi page12*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*[19 sep 2016]*
*Dedicated to Lubie nd bena*
********
*Haidar* kuwa tun ganin sa da zeena ya kamu da k'aunar ta, daram ta zauna a zuciyarsa yau kwana biyu kenann da had'uwar su amma ya kasa delatin inta a mind na sa sede kawai aga yana murmushi.
Yauma data kasance ranar Tuesday yana zaune kan dining yana kurb'ar tea suna hira da mami, shiru Yayi can mami tace Aa" my haidar ya naga kayi shiru"? sumar sa ya shafa.
"mami wallahi mota nane ya lalace kuma injinta ya samu matsala".
"Ok ai da kai magana basai Audu driver ya kaima gyara ba" .
Tashi yai ta bishi da kallo yanda yake tafiya akasalance shiru Tai ta d'au phone nata tana waya da muta nenta .
*Haidar*
D'ana ne a gidan Alhaji mai dala shahararren mai kud'i da yai shura afa'in jahar jigawa dama garuruwan dake kewayen ta ,matar sa d'aya hajiya Zahra sai 'ya'yansu 2 haidar da husna husna dai-dai sa 'ar Zee ce itama ayanzu hakan tana sa1 tana bording school,Wanda haidar ya gama university ensa a k'asar malaysia a yanzu hakan bai Dad'e da dawowa ba ,mahaifinsu shekarar sa 2 da rasuwa asanadin hatsarin mota.
Hajiya ke tafi da dukiyarsu da yake 'yar business ce sai company sa da k'anin baban haidar ke tafi da Shi Wanda jiran haidar ake ya shiga 25 yrs a dank'a mai wan nan kenan.
********??
Yau ta kama Sunday haidar ya makance Akan zee tunanin ta yay mai yawa new car ensa ya hau Wanda jiya aka kawo mai ita bai zame ko ina ba sai anguwar su tsayawa yai can nesa da gidan nasu .
Yana cikin motar ya fito ya duba body en motarsa, yasa T -shirt white da black jeans ga sumarasa na shining haidar kenan ma'abocin tsafta Sam atsarinsa bai San farar mace shiisa farat d'aya Zee ta tafi dashi .
Yana tsaye sai ga Zee Sun fito ita da sadeey zasu islamiyya k'ura Mata Ido Yayi daga can nesa sadeey sai June-juye take ,Tai tuntub'e da wani dutse Zee ta jiyo "dalla kina ganin gabanki nan ta kai Mata rank'washi a kai had'e rai sadeey Tai "me nai miki ya Zee? Ba mum ta hana rank'washi ba".
"eh naji kina kallon gabanki ki asanadin kije kiji ciwo ace na barki wallahi ko kuma ki koma Kya tafi keda sadiq".
"suna tafiya tana zungurar sadeey da gudu ta koma gida "Allah na fasa jerawa dake"
Wani juya Ido Tai "tafi nono fari yarinya dama hanani sauri kike "
Haidar daga gefe sai murmushi yake duk abinda take birgesa take.
ganin taxo dab dashi ya tazo ta wuce ta tana mita ya bita da Ido motarsa ya shige ya figa yabar unguwar yana tafiya yana murmushi da zarar ya tuno yanda Zee ke juya idanuwan ta.
Yana San yaga Tai fari da I'do kai Shi komi Zee Tai birgeshi take.
Gidan su abokinsa ya zarce direct dake lowcost lokacin kb ya fito zashi fita suka had'u suna hira kb ke cemai gun budrwarsa zashi nan haidar yai murmushi.
" nima de ku Dena mun tsiya na samo Wata d'anyar baby yarinyar ta had'u amma sede yarinya ce sosai bazata fi 15 yrs nd half ba"
dariya kb yasa kun" dai-daita kenan."
Kb Harda buga k'afa ai" wasan yara ne wan nan ina lefiin ka nemi yar 20 yrs"
" mtws dad'ina da kai kb sai mutum ya kawoma magana ka tsaya kana dariya 15yr ai tasan so ni kam ahakan nake Santa nid'in ai ba wani babba bane itace dai-dai ni yanzu kasan me, narasa yanda zan da Alama yarinyar ba lalle abarta ta fara luv yanzu ba wlh gashi tunanin ta yai mun yawa"
kb ya dafa kafad'ar sa "cool down haidar zanzo gida mi shawara kar kaji komi " motar haidar suka shiga suka fita.
*Washegari da yamma*
zuwan zeena islamiyya ta shiga class nasu da k'arfinta malam haruna dake classs en ya yana musu k'ari zeena ta gaidashi taje ta zauna ta bud'e Alqur'anin ta tana sauraro.
"Zeena" malam haruna yai Mata izini data iso gaban Allo haka ta taso wasu daga cikin 'yan class en suka fara sunkwi dakai suna dariya.
"Oya zeena karanto haddar da na baki ".
Bisumillah ta fara nan tafara karantowa tun daga inda ya basu haka tai ta karantowa harma ta wuce inda yace su tsaya sai da ya tsaida ita San nan ta d'aga manyan idanuwanta ta kalli 'yai class en *Attakbir*yace suyi mata
Komawa Tai ta zauna .
Haidar dake tsaye bakin wani super market shida kb wayar kb Tai ruri ya d'aga daga can maman sa tace yaje ya d'auko khdija a islamiyya bayan Sun gama wayar kb ya kalli haidar.
"Pls frnd Zoka mik'a Ni na dauk'o khady daga islamiyya"
Shiga motar sukai ya ja
*6:00*
Adai -Dai lokacin aka tashi su zeee Sun fito kubra tace "yau su wa'e an kawo hadda"
Dariya suka sa Zee dake bayan su Tai k'wafa munay tace"Zee karki Kula su "
Aneesa tace "pls Zee ki k'yalesu".
"Ay kun san bana barin ta kwana wallahi saina Tanka"
Dafa kafad'ar kubra Tai tace" kubcy kike kowa me naji kina fada"?
Tab'e baki Tai abunda" mutum yaji shinake fada".
"Wallahi yau se kin gane wa kikai wa hakan Ni kin
san ba kanwar lasa bace"
Kubra ta kaiwa Zee Mari tace "kan na gane kure na ke kya fara gane naki".
"Dafe kunci Tai tabawa Aneesa qur'anin kubra batai Aune ba Zee ta kai mata nan da nan suka hau fad'a Sam Zee tak'I yarda suyi dambe sai cacar baki suke Sun cika gun.
Dai- dai lokacin wani Malami ya rabasu.
Zuuu motar haidar ta tsaya direct idonsa ya sauka Akan Zee dake ta fad'a tana hararar kubra murmushi ya saki ganin yanda Tai mai kyau kb dake kusa dashi yace" mutumin Ya tab'a Shi firgit ya jiyo.
"Gafa babyn can" nan kb ya ware Ido yana son ganin ta.
Zee dake ta had'e rai suka zo tagaban motar suka wuce haidar yace "kaga waccen choculate en itace"
Kb yace" amma fa yarinyar tayi wallahi kalarta tayi amma she's very young"
Haidar yace" bata nan da 2 yrs kaga big gal"
Kb yasa dariya na ga" yanda za ai wan nan luv" Haka suka d'auki k'anwar kb suka wuce gida.......
*_Writting_*
*_Queen meemi_*
*Meemiqueen.blogspot.com*
Salam
ReplyDelete