Under: KISHIYOYINA
Assalamu'alaikum___!!
, ,
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMIr
75
Yau take dede na gama takabar su ,washegari duk aka tara su a gidan Alhaji na Yakaasai an d'auko wani Malami don Rabon gadon duk an taro mai dukiyar,kowacce acikin matan tasamu ,tumunin ta kaba wato d'aya bisa takwas,Sauran dukiyar sa da sha gunan sa duk na twince ne,bayan ya gama Rabon ya kalli kowacce yace"idan da mai Magaana yayi".
Take HAJIYA Magajiya ta ta tashi" Gaskiya Malam Rabon nan bai kyau ba ,ba ai dede ba,ta yaya za ace d'an wan nan dukiyar za abamu"
Duk dad'ewar da mukai da Alhaji ,Ace wan yarinyar,yar cikin mu duk ta kwashe dukiya Ita da yaran ta,to wallahi ba zamu yarda ba" Alhaji Tahir tashi yai
yace"ke baki isaba wallah don bake kika ce abada ba Allah ne don haka tun da an baku gadonku,sai ku bar gidan nan" "Malam yai gyaran Murya to nide Abunda Allah ya Hukun ta shi nayi da Alama baku da Ilmi ,da ace kuna da Ilmi sai nace ku duba amma duk da ha kan zaku iya zuwa aduba Muku cikin SURATUL NISA'I AYA TA 10,11,har zuwa ta 12 to ,ALLAH SUBHANAHU WATA'ALA dakan sa ya raba don haka sai ku d'au Rabon ku kuma duk inda zakuje wan wan Rabon za amuku"
Hajiya Zainab ta tashi ,Agaskiya kun so kan ku mu kam bazamu gane ba,Saboda Allah Maiyasa ba a bamu gidan nan ba,ai mu ya kamata mu zauna,don haka ba inda zamu"
D'ago wa zahra tai ta kallesu ,azuciyar ta tace"wanda yai nisa baya Jin kira,Allah ya shirya"
Malam kam tashi yai sukai sallama da Alhaji Tahir ya tafiyar sa Ha kan Zahra ta d'auki babies nata ta tafi.
Kallon su ,Alhaji Tahir yai yace" wallahi kafin gobe ko wacce ta had'a kayan ta tabar gidan nan domin an sallame ku,idan ba hakan ba ,zanHH nuna muku koni waye,"tafiyar sa yai,akabar su ,sai maida Zance suke
Washegari Alhaji Tahir ya dawo yana cikin motar sa hakan suka fito don tsabar had'ama wata motar d'ibar kaya k'arama suka d'auko hatta labulaye sa ida suka cire na gidan Har kujeru Alhaji Kam kobi takan su bai ba shide kawai su bar gidan sai da suka gama tsab suka tafi,Alhaji ya kulle gidan ya tafiyrsa.
Urs Queen meemi
KISHIYOYINA. NA QUEEN MEEMI
78
Soyayya ta dad'a wan zuwa A tsakanin su yi suke tam kar dama basu taba rabuwa ba,satin su d'aya ayanzu
MALAM yai kiran ta yace"zahra ayanzu ba zan miki dole ba don kin mun biyayya kuma har yanzu ina shimiki Albarka ,kin ga kullum sai,Anzo guna akan neman auren ki Amma Ayanzu na bar komi sai wanda kika kawo dama ha kan sharia ta tsara
Sunkwi,dakai tai godiya tai ta tashi tamkar had'in baki Salim kece mata gobe Iyayen sa zasu zo,neman auren ta,wanda sai daya kai ruwa rana suka amince acewarsu ank'i basu da sai yanzu su koma to Abin ALLAH daga baya suka Amince.
Washe gari !
Iyayen sa sunzo an saka biki one month farin ciki sosai Ab'angare guda kuma tana k'ok'arin zana jamb don Salim yace karatu zatai har,seya isheta.
ZAHRA sai shrye shirye take don Ayanzu ne ta kejin zatai auren SOYAYYA nasu,sai kara gaba yake shi sam man tawa ma yake Zahra ta tab'a aure,ya rok'i Alfarma abashi twince hakan yasa yaje Gidan Alhji Tahir ya tambaya take ya Amince ,domin yace"ai ruk'esu amana domin 'ya'yan zahra 'yaa'yansa ,kuma Alhaji tamkar Mahaifinsa yake.
KOMI AKASA LOKACI sai yazo,saura kwana d'aya d'aurin aure,Zahra in ban da k'alk'alar Jiki ba abinda take ta had'u ta hade,su Anty mariya sai tsuma ta suke,Masha Allah Zahra tamakar d'awisu sai kyalli take.
Washegari !dubban jamaa suka shaida daurin Aurenta da Tsohon Masoyinijj ta ,Salim,Ana gamawa Aka d'auki hanya don mik'ata gidan mijin ta dake babban birnin Tarayya Wato ABUJA gidan ta abin kallo ne domin SALIM ya nuna lalle masoyiyar sa ce zata shiga
to mude sai muce Allah y bada zama lafiya.
02/21/2016,Queen meemi
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
79
Twince na kano sai sun gama cin amarci za Amik'a su,
Amarya da ango kam soyayya suke tamkar sa hadiye juna ,idan kaje gidan nan ,sai kunya ta sa ka bar gidan,kome sukeyi girki don taya ta ya keyi komi watsowa Junansu zafafan kalamai suke,Domin Zahra ta shagwaba Salim hakan shima
Ita kam zahra jinta take m kar bata tab'a Aure ba domin sai yanzu tasan dad'inB aure, Zama Da Masoyi dadi,Salim kosan fita ba yayi,satin su ,2 suka d'aga dubai,suka yada Zango A saudiya don yin Umara sun adduoi don d'orewar zaman lfy . , Wassalamu'alaikum____!!!
No comments:
Post a Comment