. Posted by Mymounerh basheer on 08:06 PM, 31-Aug-16
Under: KISHIYOYINA
Assalamu'alaikum___!!
, KISHIYOYINA NA Queen meemi
80
Bayan dawowar su Aka kawo su twince wanda Salim ya tsara d'akin su,jinsu yake tam kar nasa,mai aiki dattijuwa Umman SALIM ta sa aka kawo mata da safe ZAHRA n Kshingide a k'aya taccen falon ta ga twince na wasa agefe SALIM yashigo da dattijiwar.
D'agowar da zatai taga MAGAJIYA nuna ta da yatsa tai kece" kika dawo haka?, "Lalle ALLAH
SARAKUNA",mai maidaM utum yadda yaso,domin Magajiya ko ina Jikinta k'una ne ta Jeme ta dawo Mitsi tsiya fuskar ta duk Alamar k'una.
Kuka Magajiya ke ta rusawa tana nai man afuwarta ,zama tai kan tiles tace" Zahra munga Ja iba,rayuwa ba komi bace , kinga ni nan bayan rabon gado hakan yasa na samu saurayi k'arami da niyar na Aureshi hakan yasa yai ta karb'en kud'i sai daya karb'e komi,yai mun duka sai dana dawo abin cima bana samu gashi duk 'yan uwana dama bana zumunci na guje su,ha kan yasa na kama wanke- wanke A tasha gun mai sai da doya wataran fad'an 'yan jagaliya tashi aka kwaran mai duk na toye kowa ya gidu yabarni ahakan nai jinya cikin wulak'anta bame ,zuwa inda nake ta share hawaye.
Hajiya zainab kam aure tayi ta auri wani Matarsa d'aya da yara shida ha kan duk suka cin ye Mata dukiya komi ita ta keyi k'anzo shine abincin ta ga hidimar gida data 'ya'yan kishiya ,ga shi kullum miji du kanta yake Agirme ta girmi +atar sa amma ha kan ita yaran ta zasu Lakad'a mata duka,ko agaban sa , kuma yak'i sakin ta daga k'arshe ma sayya dena bata abincin sai dai tai aikatau ta samu har rasa hannu tai kan wani duka da yai mata.
Uwani kuwa tana nan anyan ke mata kafa tun Lokacin nan itama 'yan Uwanta duk sun gujeta yanzu ha kan kullum tana bara abakin titi.
NADIYA kuwa auren ta uku ,duk tak'i zama yanzu tai Aure akarkara itace ta hud'u agidan duk ta lalace gashi Matan sun ta kura mata da tai Magana siun Jibgeta miji ya jJibga ga ba abincin kirki da situra kullum itace surfe
sunyi aure suna
kuwa
AMIRA DA HAMEED
lafiya,haka tsigai na ga ban iyayen ta yanzu hakan tana karatu A legal.
Tsugunnawa tai tana neman afuwandon sun san Alhakin tane dana Alhaji ZAHRA kam da taji tsoron rayuwa ta shigeta tace" na yafe muku sai kuyita istigfari amma kiyi hak'uri kije wani gun ki nemi,aikin,kud'i ta bata tana tafiya tana kuka duk kayan ta ayage,take tabata kwancenn ta .
SALIM NE YA rungume ta ta baya "babyna wace kuma wan nan ? ta zauna kan cinyar sa tana bashi labarinn irin zaman da sukai da wahalar da suka bata,yace" Allah ya kyauta,rad'a mata yai akunne kin san gobe ki nada lucture kuwa ?tace" aikwa na manta nan yace zakwa kisha bulala dariya sukai
KARSHEEEE
Rayuwar ZAHRA ta zamo abinso ga kowa,duk afamily nata da ita suke hutawa ta Janyo Maman ta Jikin ta inda Auta ke gaban ta tana school,ga twince dame kula dasu,ZAHRA KENAN ga sakamakon hak'urin ki nan ak'arshe kece da riba Sai dai muce ,Allah ya k'ara donk'on soyayya ,domin duk rabun labarin nan true life story ne Anan na kawo k'arshen littfin KISHIYOYINA da fatan ya wa azantar tare da ilmantar.
GODIYA ta tabbata GA ALLAH subhanahu wata ala daya bani ikon rubutu.
SALATI DA SALLAMA G shaugabanmu Annabi MUHD S.A.W ALLAH ya barmu da kaunar sa.
my Twinny Billy Don kina raina tnx 4 d luv nd luv u tooo
Futha kenan besty Godiya nake.
My QAWAS ummu samha,kina birgeni haka kausar luv
Ban Mantaku ba:
Aneesa S kinyi nisan kiwo
Teema luv
SADAUKARWA: NA sadaukar da wan nan book en ga my family,iyayena 'yan uwana don banda tamkar ku arayuwa ta.
Jinina gareku :
Qasaitattun mata
My Novel group
NAGARTA WRITERS Associasion
excellent writers
Our ladies our prides
Makaranta littfan hausa
Guzurin 'ya mace
Be a lady with fassoin da sauran wadanda ban fado ba.
Yabawa :gareku makaranta littafina my fans nagode da nuna soyayyr ku agareni,ina sonku masoyana luv u oll my fanz
Fatan wan nan littafin ya wa azantar kunga muhimman cin hak'uri da biyayya ga iyaye yarda da k'addara hak'uri da duk yanayin daka samu kan ka,ko ina ka samu kanka zauna bisa yarda da Amana sai Allah ya shiga cikin lamuranka. Kuma bakomi ne kakeso arayuwa kake samu ba.
Tammat bihamdullah
Sai kun jini asabon book ina Urs queen meemi
KISHIYOYINA NA QUEEN MEEMI
76.
Mintuna,Awanni, kwanaki,Satit tika,Watanni duk sun shud'e tare da mutanen kwarai da na banza wani yana cikin farin ciki wani yana b'akin ciki,Rayuwa bata zuwar wa Mutum iri d'aya Yadda da k'addara kuwa tana ga Musulmi na k'warai
Ayau twince in Zahra sun cika shekara d'aya cir ,tana d'akin Goggo suna shiri zata tafi yi musu Shopping,Yaran gwanin sha awa kayan su iri d'aya Motar ta ta shiga twince Abaya tana driving Ahankli don da k'yar Malam ya barta tana drivin sabod taci ta acikin gadon Alhaji shiisa ya k'yaleta .
In banda jibgo musu kaya ba abinda take,Juyawar da zatai taji tai karo da mutum kayan duk suka tar watse,Daga idanuwan ta tai ganinsa tai da hussien A hannu
mata,take kirjinta ya bada damm! Waza ta gani ?SALIM ta gani sun kuya wa tai ta d'ebe kayan ta ta tafi counting, d'aukar hassan tai da tafiyar sa bai k'wariba
MOTAR ta ta shiga mik'o mata
murmushi ,yace"' Ya hak'uri Zahar? Na Mutuwar mijin ki? ta amsa da godia,take ta figa,koma warta gida ta shige d'aki data rufe ido shi take gani ,wan nan feelin in da take ji tattare da duk san da ta gan shi shine taji ya dawo,take tasa murmushi kirjin ta har wani bugawa yake,kwanciya tai kawai smilling insa ta ke gani A hankali ta furta SALIM tare da lumshe ido.
A b'angaren SALIM kuwa yai Mamakin ganin Zahra Ashe itace Amaryar Alhaji umar ,Ikon Allah
Rabuwar su da ita Wani wawan sonta ne yaji ya taso wanda dama kullum dashi Aransa Adalilin hakan ne yasa ya kasa Aure,tabbas ZAHRA tasa ce ba abinda ya birgeshi da ita sai Ida nuwanta wanda suke Alumshe,wadda dacan suke sakar mai da kasala Zahar tazama big gal ga wani kyau data kara tamkar yar 18,duk da yanzu Take 21 yrs, ba suda maraba bacci ne ya gaga reshi tashi yai ya na Nafil -fili da godia ga Allah daya dawo mai da Zahran sa.... Wassalamu'alaikum____!!!
No comments:
Post a Comment