. . . . . *ZEENATU by Queen meemi page11*
♠. ♠. ♠. ♠. ♠. ♠
♠. ♠. ♠
*®NWA*
*dedicated to bena &Lubie*
*[18sep 2016]*
Zaman su keda wuya suka hau magana zaune yake a driver sit yana kallonsu ta mudubi sai murmushi yake yana kallon Zee dake juya idanuwa wai ala dole Tai kyau ,haka kawai tun sa'ilin da ya ganta yake son kallon ta.
Wasu 'yan Mata again suka shiga motar nan aka fara tafiya ,tamkar mudubi ya samu domin yarinyar ta tafi da ruhinsa duk da ba Wata babba bace dai-dai k'ofar get gidan motocin suka tsats-tsaya cikin rawar jiki su zee suka shiga tsadadden saurayin ya bisu da kallon tareda wani kwantaccen murmushi asaman fuskar sa.
Fitowa Yayi ahankali ya taka ya shige cikin gidan direct main house in ya shiga karo suka kumayi Zee ta juya takalle shi "sorry" bece da ita k'ala ba sai kallon face nata da yai ganin yanda Tai murmushi wushiryar ta ta fito alal hak'ika duk wajen ba wace Tai mai se wan nan 'yar yarinyar ga tsiwarta na birgeshi.
HAIDAR kenan mata shin saurayi d'an shekara 24 me Tashen had'uwa da naira gashi ma 'abocin murmushi sede bai da yawn magana ga Wanda bai sani ba.
Shiga falon yai yana kiran mami Wata hamtsak'iyar Mata ce ta fito fara sol me k'iba ta fito tana k'ok'arin yafa mayafi "Aa my haidar hala ka d'auko 'yan bikin kasan matar nan tace mu basu aron mota ko " eh" mami ai na d'auko su ma ashe anan gidan zasuyi"?
"Haidar wallahi ara sukai kasan wajen da girma kanaa ciki ko" ? .
Eh mami ba inada zani saboda yau weekend " fita mami Tai wajen bikin haka haidar ya zauna kan three seater yana murmushi don tuno irin farfara idon da Zee ke duk da bai san name nata ba.
*************
K'arar kid'a ne ya gauraye d'aukacin gidan harma da waje nan 'yan Mata suka motsa gano Zee nai a tsakiyar filli sai rawa take tanayi manyan 'yan Mata na ture ta .
Kujeru ne birjik ga Amarya acan gefe anyi decoration en wajen su Aneesa munay ,da Zee nata giggiwa.
Agajiye Zee Tai bayan gidan neman ruwa domin tana jin kishi lokacin yana zaune kan kujera yana danna phone d'ago kan da zai ya ganota wani murmushi ya saki kan yaje ta bar gun abaya ya bita.
Wajen rawa ta shige dama gwanar iya rawa ce daga can nesa ta tsaya yana kallota sai shafa Gefan fuskar sa yake.
*6:30*
Idanuwan Zee sukai tsuru-tsuru ganin Ana ta tafiya lokacin haidar ya fito zai tafi masallaci ya gano su adai-dai kusa da motar sa Zee tana ganinsa ta sunkwi da kai haidar ya murmursa ya bud'e motar yai musu alamar da su shiga,wani kunyar sa Zee ta ji yana tuki yana kallonta ya ci gaba da yi ��zo ku ga yanda jikin Zee ke b'aari saboda yau ne first time da wani namji ke Mata irin wanga kallo.
*******
"your name"? Shuuru basu ce komi ba, "You sitting at the right" take ya kuma watso musu tambaya munay ta rad'awa Zee yau mun kawo kammu motar nan .
Zee ta d'ago dara-daran idanuwanta Alamar tsiwa.na cinta "suna na ZEENATU " .
"What a wonderful name "? Haka munay Tai mirsisi taki fad'ar sunanta haka sukai tamai direction har yazo unguwarsu haka ya saukesu ya tafi.
Zee ta cire ta kalmanta da duk sun sa k'afarta ta k'age ta shige gida.
Shigar ta gida ta hau basu su mum labari sadiq dake zaune yana drawing yace" Zee amma kin kwaso kud'ii agun rawa ko"?.
"Kai an gaya ma da yanzu ce ai nadena tun a bikin karimat van kuma ba" mum tace "Zee ay hakan na keso "dariya sadiq Yayi yai Mata gwalo tareda ce Mata zasu nijer biki amma Banda ita, hade rai Tai "mum da gaske" mum Tai dariya eh mana ko kin manta saura 3 month bikin inada biki" tsalle ta daka mum" lokacin ai munyi holiday ".
"Nade gaya miki Allah ki ka kuma janyo fad'a bazamu dake ba "..
***
Haidar oh ku dakace ni ......
*©Queen meemi*
*Meemiqueen.blogspot.com*
No comments:
Post a Comment